Kalaman Soyayya
  • 4.5

Kalaman Soyayya

  • 최신 버전
  • Abrahamjr

Zafafan Kalaman Soyayya Domin Masoya 나 Kwarai Masu Kaunar 주나

이 앱 정보

Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutsuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.

Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.

Mallakar wannan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su....

Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa;
1. 칼라만 소야야
2. 삼푸란 칼라만 소야야
3. 야다 아케 소야야
4. 타야 아케 버지 부두르와
5. 자우렌 코야르다 소야야.
6. 소야야 디 샤쿠와
7. Yadda ake tunkarar 메이스 Budurwa
8. 자파판 칼라만 소야야
다 사우란수.
Mun saki sabon manhaja na wannan shekarar ta 2023 zuwa 2026

Sannan Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wanna app.

버전 Kalaman Soyayya