Sakonin Soyayya - Love Text
  • 3.5

Sakonin Soyayya - Love Text

  • 최신 버전
  • Abdu Matashi

Amincin Allah ya Tabbata ga wannan kyawawa me kyan fasali hade da Murmushi

이 앱 정보

1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!

2.
그래서 gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!

삼.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.

* 코이 소야야
*소야야 잘라
* 소야야 다 파린 치키
* 소야야르 자마니
* 야다 아케 소야야
* 칼라만 소야야
* 소야야르 자마니
* 리타판 소야야
* 마소야
* 리타핀 소야야
* 일리민 소야야
* 라유와르 아우레 다 자만 아우레
* 라유와르 오레
* 일리민 오레 다 소야야
* 마카우니야르 소야야
* 소야야 잘라
* 사코닌 소야야

4.
Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! In 쿠마 키니 무수 쿠 자라바 쿠가니!!


* 소야야 다 샤쿠와
* 칼라만 소야야 마스 다디
* 소야야
* 쿤딘 칼라만 소야야
* 쿤딘 마소야
* 소야야 다 카우나르 주나
* 라유와르 소야야 다 아우레

Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.

버전 Sakonin Soyayya - Love Text