زافافان كلامان سويايا دومين ماسويا نا كوراي ماسو كونار جونا

حول هذا التطبيق

Dayawan Mutane Suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutsuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.

Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.

Mallakar wannan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su ....

Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa ؛
1 - كلامان صويا
2. سامفوران كلامان صويا
3. Yadda ake Soyayya
4. Taya ake burge Budurwa
5. Zauren koyarda soyayya.
6. صويا د شكوا
7. Yadda ake tunkarar mace Budurwa
8. زفافان كلامان صويا
دا سورانسو.
مون ساكي سابون مانهاجا نا ونان شيكرار تا 2021 زوا 2022

سنان دان الله kada ku manta kuyi معدل نا أريد التطبيق.

الإصدارات Kalaman Soyayya