Wakokin Mamman Shata 2024 APK 9.9 - Tải về miễn phí

Tải về APK

Cập nhật lần cuối: 1 Tháng 1, 2024

Thông tin ứng dụng

wakokin mamman shata 2023, âm thanh mp3 shata tất cả các bài hát

Tên ứng dụng: Wakokin Mamman Shata 2024

ID ứng dụng: wakokin.shata7

Đánh giá: 4.3 / 6+

Tác giả: NagaTech

Kích thước ứng dụng: 25.17 MB

Mô tả chi tiết

wakokin mamman shata 2023 manhajace wacce take kawo muku wakokin babban kuma shahararren mawakin nan wato alhaji docto mamman shata, shatan waka, mamman shata sanannen mawakine wanda kowa ya ya sanshi yara da manya mata da maza saboda irin iya wakarsa wacce a koda wane lokaci kuma kowanne zamani ake yayinsa.

Wannan manhaja kouce app yana da matukar saukin amfani a koda yaushe, kawai ka sauke Wannan app na mamman shata a kan wayarka ka fara amfani dashi a koda yaushe kuma a ko ina.

kuma a cikin wannan manhaja ta wakokin shata zaka samu abubuwa dayawa kamar tarihin mawakin da dai sauransu, duk lokacin da muka samu wani sabon alamati zamuna tura muku sakon notifikeahin domin sanar da ku abunda ake ciki.

ứng dụng cikin Wannan zaku samu sanannun wakokin shata kamar orin su: gagarabadan namiki tsayayyen dan kasuwa, wili dan usman, tarihin mamman shata, gadan gayan, gargadi mai gina ramin mugunta, widi dan usman, malam baba na kofar gabas, ciroman aski, lamin shagamu da dai sauransu duk a cikin Wannan app na wakokin shata.


domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi Dr. cewar shin ko Wannan bayani na masu fashin bakin wakoki haka yake sai ya ce“To Wannan zance ne irin nasu , shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce „

Daga cikin dalilan da suka sa Marigayi Dr. Mamman Shata ya ke yiwa Mutane Waka, kwai kwarewa akan sana'a misali wakar da ya yi ta Bawa Direba. An tambayi Marigayi Mamman Shata, shin waye Bawa direba dinnan,

Har ila yau Marigayi Tiến sĩ Mamman Shata yakan yi wa manyan shugabanni waka, mu samman ma wadanda suka tsayar da adalci, yanci, daidaito da kuma hadin kan al'umma, Misali wakar da ya yiwa Ngài Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, Allah ya ji kansa .

Sakamakon wakokin da marigayi Tiến sĩ Mamman Shata ya yi domin amfanin Al’umma, ya samu yabo da lambobin girmamawa. Misali a lokacin Mulkin Janar Gowon an ba shi lambar girma shi da marigayi Garba A.B.C.D. Kuma har ila yau Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta bashi Digirin girmamawa na Dr. wanda sakamakon haka ya sa ake kiransa Dr. Mamman Shata Katsina.

Haka kuma Mamman Shata ya dan fada cikin harkokin siyasa inda ma har hay còn gọi là zabeshi matsayin kansila a wata mazaba a karamar hukumar Kankia dake jihar Katsina.

1. Lami Shagamu
2. Lafiya Zaki
3. Gagarabadau
4. Ramin Mugunta
5. Gumina Nake
6. Sarkin Kabira Na Galadima
7. Vũ Lý Đan Tijjani
8. Kudi Akashesu
9. Bashar Dan Musa
10. Mẹ Đà
11. Yan Arewa Kubar Barci
12. Idi Dan Usman
13. Na Tsaya Ga Annabi
14 Ummarun Ciroma
15 bánh mì Ummarun
16. Widi Dan Usman
17. Toran Giwa Sule Dan Korau
18. Sule Jikan Korau
19. Habibu Fari
20. Mẹ Aruwa
21. Sidi Hotiho
22 Allah Jikan Abubakar Tafawa
22 Ciroma Dan Shehu
23. Mai Bauchi Sulemanu
24. Bello Galadiman Katagum
25. Malam Babba
26. Gadar Gayan
27. Kai Yan Yara
28. Widi Dan Salgare
29.Idi Dan Usman
30. Yan Arewa Kubar Barci
Tarihin Mamman Shata
bác sĩ mamman shata
âm thanh dr mamman shata
video dr mamman shata
alhaji mamman shata
tarihin dr mamman shata
bài hát âm thanh mamman shata
Shata Natsaya Ga Annabi Muhammadu

* wakokin shata album bài hát mp3
* Wakokin Mamman Shata
* Wakokin Shata 100 - Tất cả các bài hát
* Wakokin Shata 50+
* Wakokin Shata Tất cả các bài hát
* Mamman Shata
* tarihin mamman shata
* Âm nhạc Wakokin Shata
* wakokin shata dukka
* DAN KWAIRO mp3
* Wakokin Mamman Shata
* Âm thanh Wakokin Shata
* Wakokin Dan Kwairo Mp3
* wakokin sarkin taushin katsina
* sababbin wakokin hausa 2022
* wakokin hassan wayam mp3
* ứng dụng tsofaffin wakokin hausa
* wakokin alhaji shehu ajilo
Tải về APK

Ảnh chụp màn hình ứng dụng

Tương tự