Wakokin Mamman Shata 2024 APK 9.9 - Darmowe pobieranie

Pobierz APK

Ostatnia aktualizacja: 1 Sty 2024

Informacje o aplikacji

wakokin mamman shata 2023, mp3 audio shata wszystkie piosenki

Nazwa aplikacji: Wakokin Mamman Shata 2024

Identyfikator aplikacji: wakokin.shata7

Ocena: 4.3 / 6+

Autor: NagaTech

Rozmiar aplikacji: 25.17 MB

Szczegółowy opis

wakokin mamman shata 2023 manhajace wacce wziąć kawo muku wakokin babban kuma shahararren mawakin nan wato alhaji docto mamman shata, shatan waka, mamman shata sanannen mawakine wanda kowa ya sanshi yara da manya mata da maza saboda irin iya wakarsa wacce a koda wane lokaci kuma kowanne za mani ake yayinsa.

wannan manhaja kouce aplikacja yana da matukar saukin amfani i koda yaushe, kawai ka sauke wannan aplikacja na mamman shata i kan wayarka ka fara amfani dashi i koda yaushe kuma i ko ina.

Kuma cikin wannan manhaja ta wakokin shata zaka samu abubuwa dayawa kamar tarihin mawakin da dai sauransu, a duk lokacin da muka samu wani sabon alamati zamuna tura muku sakon notifikeahin domin sanar da ku abunda ake ciki.

Cikin wannan app zaku samu sanannun wakokin shata kamar orin su: gagarabadan namiki tsayayyen dan kasuwa, wili dan usman, tarihin mamman shata, gadan gayan, gargadi mai gina ramin mugunta, widi dan usman, malam baba na kofar gabas, ciroman aski, lamin shagamu da dai sauransu duk to cikin wannan aplikacja na wakokin shata.


Domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi Dr cewar shin ko wannan bayani na masu fashin bakin wakoki haka yake sai ya ce„To wannan zance ne irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce „

Daga cikin dalilan da suka sa Marigayi Dr. Mamman Shata ya ke yiwa Mutane Waka, a kwai kwarewa akan sana'a misali wakar da ya yi ta Bawa Direba. Tambayi Marigayi Mamman Shata, shin waye Bawa direba dinnan,

Har ila yau Marigayi Dr. Mamman Shata yakan yi wa manyan shugabanni waka, mu samman ma wadanda suka tsayar da adalci, yanci, daidaito da kuma hadin kan al'umma, Misali wakar da ya yiwa Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, Allah ya ji kansa .

Sakamakon wakokin da marigayi Dr. Mamman Shata ya yi domin amfanin Al'umma, ya samu yabo da lambobin girmamawa. Misali a lokacin Mulkin Janar Gowon an ba shi lambar girma shi da marigayi Garba A.B.C.D. Kuma har ila yau Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta bashi Digirin girmamawa na dr wanda sakamakon haka ya sa ake kiransa dr Mamman Shata Katsina.

Haka kuma Mamman Shata ya dan fada cikin harkokin siyasa inda ma har aka zabeshi matsayin kansila i wata mazaba karamar hukumar kankia dake jihar katsina.

1. Lami Shagamu
2. Lafija Zaki
3. Gagarabadu
4. Ramin Mugunta
5. Gumina Nake ci
6. Sarkin Kabira Na Galadima
7. Wuli Dan Tijjani
8. Kudi Akashesu
9. Baszar Dan Musa
10. Mamman Da
11. Yan Arewa Kubar Barci
12. Idi Dan Usman
13. Na Tsaya Ga Annabi
14 Ummarun Ciroma
15 Ummarun Pizza
16. Widi Dan Usman
17. Toran Giwa Sule Dan Korau
18. Sule Jikan Korau
19. Habibu Fari
20. Mamman Aruwa
21. Sidi Hotiho
22 Allah Jikan Abubakar Tafawa
22 Ciroma Dan Shehu
23. Mai Bauchi Sulemanu
24. Bello Galadiman Katagum
25. Malam Babba
26. Gadar Gajan
27. Kai Yan Yara
28. Widi Dan Salgare
29. Idi Dan Usman
30. Yan Arewa Kubar Barci
Tarihin Mamman Shata
dr mamman shata
dr mamman shata audio
dr mamman shata filmy
alhaji mamman shata
tarihin dr mamman shata
mamman shata piosenki audio
Shata Natsaya Ga Annabi Muhammadu

* wakokin shata album piosenki mp3
* Wakokin Mamman Shata
* Wakokin Shata 100 - Wszystkie piosenki
* Wakokin Shata 50+
* Wakokin Shata Wszystkie piosenki
* Mamman Shata
* tarihin mamman shata
* Muzyka Wakokin Shata
* wakokin shata dukka
* DAN KWAIRO mp3
* Wakokin Mamman Shata
* Dźwięk Wakokin Shata
* Wakokin Dan Kwairo Mp3
* wakokin sarkin taushin katsina
* sababbin wakokin hausa 2022
* wakokin hassan wayam mp3
* Aplikacja tsofaffin wakokin hausa
* wakokin alhaji shehu ajilo
Pobierz APK

Zrzut ekranu aplikacji

Podobne