Kalaman Soyayya

Kalaman Soyayya APK 7.2.0 - Download gratuito

Scarica APK

Ultimo aggiornamento: 24 Ago 2024

Informazioni app

Zafafan Kalaman Soyayya Domin Masoya Na Kwarai Masu Kaunar Juna

Nome app: Kalaman Soyayya

ID applicazione: com.andromo.dev701988.app853577

Valutazione: 4.4 / 337+

Autore: Abrahamjr

Dimensione app: 28.08 MB

Descrizione dettagliata

Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samunnutsuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.

Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.

Mallakar wannan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su....

Ga kadan Daga cikin abubuwan da wantn app ya kunsa;
1. Kalaman Soyayya
2. Samfuran Kalaman Soyayya
3. Yadda come Soyayya
4. Taya ake burge Budurwa
5. Zauren koyarda soyayya.
6. Soyayya d shakuwa
7. Yadda ake tunkarar mazza Budurwa
8. Zafafan Kalaman Soyayya
Da sauransu.
Mun saki sabon manhaja na wannan shekarar ta 2021 zuwa 2022

Sannan Dan Allah non fa per te l'app che vuoi.
Scarica APK

Schermata dell'app

Kalaman Soyayya Kalaman Soyayya Kalaman Soyayya Kalaman Soyayya Kalaman Soyayya Kalaman Soyayya Kalaman Soyayya Kalaman Soyayya

Simile