Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 APK 1.3 - Unduhan Gratis

Unduh APK

Terakhir diperbarui: 25 de Jul de 2020

Info Aplikasi

Saurari Kasidun Hafiz Abdallah kano

Nama aplikasi: Wakokin Hafiz Abdallah Mp3

ID Aplikasi: com.andromo.dev492494.app706374

Peringkat: 0.0 / 0+

Penulis: ZaidHBB

Ukuran aplikasi: 52.78 MB

Deskripsi Terperinci

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun kasidun Hafiz Abdallah. Ku sauko da aplikasi din a wayoyin ku don don lebih sauraron dadadan kasidun wanda daliban hafiz din suka rera. Kasidun dan cikin wannan Manhaja sun hada da:
> Batula
> Da'ira
> Alama
> Tambaya
> Amincin Rayuwa
> Babbar Rana
> Banda Buri
> Bakuraishiya
> Da'ira 2
> Kanzul Mudalsam
> Maigida
> Nasurul Hakki
> Nemanka Nake
> Sayyida Fadima Ce
> Haddi
> na Tunani
> Shugabar Kowa
> Kamfata
> Ramla da Murja- Ina Gaida Kai

Sannan mun saka wasu dadadan kasidu wanda bana Hafiz ba a ciki wato Mazo Jamu Muyi Gaba da Rayuwa Tana Faruwa. Haka zalika akwai sabuwar wakar Hafiz da yayi akan sosial Media itama tana ciki.

Idan kunji dadin wannan aplikasi din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din aplikasi, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar aplikasi wannan din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan aplikasi arziki din wayar su suma su nishadan tu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB toko sai kuyi pencarian don ganin kundin.
Unduh APK

Cuplikan Layar Aplikasi

Serupa