Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 APK 1.3 - Stažení zdarma

Stáhnout APK

Poslední aktualizace: 25. Čvc 2020

Informace o aplikaci

Saurari Kasidun Hafiz Abdallah Kano

Název aplikace: Wakokin Hafiz Abdallah Mp3

ID aplikace: com.andromo.dev492494.app706374

Hodnocení: 0.0 / 0+

Autor: ZaidHBB

Velikost aplikace: 52.78 MB

Podrobný popis

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun kasidun Hafiz Abdallah. Přidat do aplikace a na další cestu seuraron dadadan kasidun wanda daliban hafiz din suka rera. Kasidun da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
> Batula
> Da'ira
> Alama
> Tambaya
> Amincin Rayuwa
> Babbar Rana
> Banda Buri
> Bakuraishiya
> Da'ira 2
> Kanzul Mudalsam
> Maigida
> Nasurul Hakki
> Nemanka Nake
> Sayyida Fadima Ce
> Haddi
> na Tunani
> Shugabar Kowa
> Kamfata
> Ramla da Murja - Ina Gaida Kai

Sannan mun saka wasu dadadan kasidu wanda bana Hafiz ba a ciki wato Mazo Jamu Muyi Gaba da Rayuwa Tana Faruwa. Haka zalika akwai sabuwar wakar Hafiz da yayi akan social Media itama tana ciki.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan arziki application din a wayar su suma su nishadan tu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a sai kuyi search don ganin kundin.
Stáhnout APK

Snímek obrazovky aplikace

Podobné