Ilimin Jima'i Ga Ma'aurata

Ilimin Jima'i Ga Ma'aurata

  • Latest Version
  • Abrahamjr

Abubuwan da Ma'aurata ke bukata don gudanar da Jima'i a Rayuwar Aure.

About this app

Yazama Dole ko wane ma'auraci ya fahimci menene Jima'i da kuma lokutan Daya kamata a sadu da iyali.

Rashin Samun haske Akan ilimin Jima'i Ga Ma'aurata ka iya haifar da babbar matsala a Rayuwar Aure.

Kadan Daga Cikin abin da wannan manhaja ta kunsa;
1. Jima'i a musulunci
2. Hukunce hukuncen Jima'i
3. Jima'i a Rayuwar Aure
4. Abubuwan da suke sa Mata ko Miji saurin kawo wa.
5. Lokutan daya kamata a sadu da iyali..

Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode..!

Versions Ilimin Jima'i Ga Ma'aurata