Shirin Jima'i Guda 100

Shirin Jima'i Guda 100

  • Latest Version
  • Abdu Matashi

Sirrin Jima'i 100, domin Gyaran Aure ga Ma'aurata

About this app

Ka ga ka na shigar ta, kafin ka biya bukatarka, ta gama jin dadinta. Za ka ji ta sharkaf
komai ya yi daidai. Shawara ta biyu; ka kasance mai neman maganin karin karfin mazakuta da darin kuzari yadda matar taka za ta ji ka gagau.
 
Uwar gida idan mijinki ya na fama da rashin karfin mazakuta ko ba ya biya miki bukatarki a shimfida sai ki yi ma sa wannan hadin, ki samu:



– Bakin gagai
– Jan gagai
– Namijin goro
– Tsintsiyar maza
– Tatarida
– ’Ya’yan Dabino
– Citta mai yatsu
– Masoro
– Barkono

A hade, a dake su a tankade lukwui a dinga zuba ma sa a farfesu ko gasashshen nama ya na ci ko ki tafasa ma sa ki sa zuma ya dinga sha kamar shayi.

Versions Shirin Jima'i Guda 100