Kalaman Soyayya - Masu dadi
  • 4.2

Kalaman Soyayya - Masu dadi

  • 最新版本
  • Abdu Matashi

Zuciyata buɗe take a tafin hannunki, kina da ikon rubuta Abnda kikaso...

关于此应用程序

1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske,saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!

2.
所以gamon jinine,haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!

3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata。

* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
* 卡拉曼索亚亚
* soyayyar zamani
* littafan soyayya
*马索亚
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar 奥雷
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* soyayya zallah
* sakonnin soyayya

4.
Nakan raba 敢 ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama、kuma tayi saiwa a qasa、haka sonki ya mamaye dukkan jikina、idan na kalleki sai nayi farin ciki、idan naji tattausan muryarki、sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciy ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya turn na Wanan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!!在 kuma kinyi musu ku jaraba kugani!


* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* 大豆
*昆丁卡拉曼大豆
*昆丁马索亚
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure

Dafatan zakuji dadin Wanan manhaja, kada ku manta da yin rate na Wanan app din。

版本 Kalaman Soyayya - Masu dadi