Jima'i Da Illolinsa APK 5.0.0 - 免费下载
上次更新时间: 2023年八月11日
应用信息
Ilimin Jima'i Da Kuma Illolinsa Ga Rayuwar Dan Adam
应用名称: Jima'i Da Illolinsa
应用程序 ID: com.jimai.illoli.hausa
评级: 0.0 / 0+
作者: Abrahamjr
应用大小: 3.57 MB
详细描述
Wannan na nufin ke nan sai mu fara neman alkaluman da suka dace domin gano yadda girman wadannan hadurra da ke faruwa galibi a daki kuma a kan gado yake。Bari mu fara da wannan tambaya,kamar yadda yawanci suka yi da saduwa kawai tsakanin namiji da mace ba tare da sanya wani abu na kariya ba(kororo); ya hadarin yadda wannan saduwa za ta kare da ciki yake?
Wannan bisa dalilan da aka sani ba abu ne mai sauki ba a iya nazarinsa a dakin bincike na kimiyya。
Kamar yadda aka ga wani bincike da aka yi a New Zealand,inda aka bukaci wadanda suka shiga binciken su yi jima'i sau daya kawai a wata,lamarin da ya sa da dama daga cikinsu suka fice saboda sun kasa bin wannan ka'ida。
Watakila alkaluman da za mu ce sun dan fi kusanci da ingantattu su ne na wani nazari da aka yi a Turai wanda ya kunshi matasan ma'aurata(miji da mata)782。
Dukkanin ma'auratan sun rika tattara bayanan saduwar da suke yi ta kullum ba tare da wani magani ko kariya ta daukar ciki ba,har sai da aka sami juna biyu 487。
Hanya mafi sauki da za a iya kiyasin damar daukar ciki ita ce yi amfani da wa'adin da aka sadu sau daya kawai(misali a ce a wata daya ko wata biyu da sauransu)。
Lokacin da aka fi damar daukar ciki ga alama yana kasancewa ne kwanaki biyu kafin kwan halitta na mace ya je mahaifarta inda zai hadu da na namiji idan an sadu。
一个wannan lokaci damar daukar ciki kashi 25 ce cikin dari kamar yadda kididdiga ta tabbatar a baya。
Amma bayan wannan lokacin kuma damar sai ta ragu matuka zuwa kashi biyar cikin dari kawai a sauran kwanakin wannan lokaci。
a takaice jima'i sau daya a tsakanin matasa yawanci zai iya samar da ciki ne a ma'arauta daya a cikin ashirin。
Wannan na nuna cewa damar za ta iya zuwa a kowa ce rana,ba sai wata rana takamaimai ba,domin wadannan abubuwa sun fi faruwa ne a yayin da kake matashi。
应用程序屏幕截图
×
❮
❯
类似
Ilimin Jima'i 100 ga Ma'aurata
0
Sakonnin Soyayya 100
0
karatun nahwu da hausa
0
Gyaran Jiki - Karin Girman Non
0
Maganin karfin Maza 100
0
Ilimin Jima'i Ga Ma'aurata
0
Wasikar Masoya Hausa Love mesg
0
Littafan Hausa Novel TXT Audio
0
Laila Majnun Hausa and English
0
Tarihin annabawa 25
0
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
0
Abokin Hira
0
Alƙurani Mai Girma Quran Hausa
0
Maganin Jima'i Miji Da Mata
0
Maganin Karfin Maza
0
Maganin Niimar Mata da Maza
0
karatun alfiyya da hausa 3
0
karatun balaga da hausa
0
Hausa Movies- African Nigerian
0
Sirin Mallakar Miji
0