Bulugul Maram Sheik Jafar APK 3.2 - 無料ダウンロード

ダウンロード APK

最終更新日: 2024년 1月 18일

アプリ情報

ブルグル・マラム・シェイク・ジャーファル・マフムードのフルオーディオブック。オンラインで動作します

アプリ名: Bulugul Maram Sheik Jafar

アプリケーションID: com.andromo.dev391844.app567525

評価: 4.1 / 232+

著者: KareemTKB

アプリのサイズ: 24.90 MB

詳細な説明

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh、

Cikakken karatun littafin Bulugul Maram mp3 tare da Sheik Jafar Mahmud Adam

Wannan manhajja ce domin kawo muku cikakken karatun littafin Bulugul Maram mp3 wallafar Sheikh al-Hafidh ibn Hajar al-Asqalani(1372 – 1448)。 Mai fassarar shine Sheik Jafar Mahmud Adam。 Buluugul Maram mp3 Shaykh Mahmud Jaafar。 Wannan littafi ya kunshi hadisai ne na hukunce-hukuncen Shariah wato Ahadith al-Ahkam

Wannan manhajja ta Buluugul Maram Sheikh Jaafar na bukatar a kunna data domin tayi aiki。

Domin Samun wadansu littafan(sauti)kamarsu:

Siffatus salatin Nabiyyi mp3によってsheikh jafar
Umdatul ahkam
Kitab Tauhid
アルバウハディース
リヤドゥスサリヒエンダダイサウランス

Duba cikin play store。

Idan akwai wani littafi ko wata lacca ta sheikh jafar da kuke bukatar ku gani cikin wannan gida to zaku iya aikomin da sako na kai tsaye ta yin amfani da email din developer ko kuma ku rubuta a review naku na wannan manhajja。

Idan kunji dadin wannan manhajja ta Bulugul Maram Sheikh Jaafar Mahmud to kada a manta a yada ta zuwa ga sauran yanuwa musulmai Hausawa ta whatsapp、Facebook、email da sauraran kafofin sadarwa。 Allah ya karba mana baki daya aameen。

カダ・ア・マンタ・アイ・レーティング・ディン・ワンナン・ブル・アル・マラム・ミン・アディラット・アル・アハカム・タウラロ・バイヤル・シキン・ワンナン・ギダ。ハカンザイカラフィトダアプリディンフィリサンナンヤヌワザスガンシバタレダサンワハラソサイバ。

Wassalamu alaikum wa rahmatullah。クフタラフィヤ。
ダウンロード APK

アプリのスクリーンショット

類似