Wakokin Aminu Ala Mp3 - 2024
  • 4.1

Wakokin Aminu Ala Mp3 - 2024

  • Versi Terbaru
  • NagaTech

saurari wakokin aminu alan waka a cikin wayarka cikin sauki domin noshadinku.

Tentang aplikasi ini

wannan manhaja ta wakokin ala 2023 manhajace wanda take dauke da wakokin shararren mawakin nan na kano wato aminu ladan wanda alias fi sani da alan waka, ala babban mawaki ne na hausa wanda fice wajen yin wakoki na zamani masu ilimantarwa, nishadantarwa, waazantarwa da kuma tusarwa da dai sauran su.

kuma a cikin wannan manhaja zamuna tura muku gajeran sakonni wato notifikasi domin sanar daku game da wasu wakokin da muka dora idan mawakin ya saki domin noshadinku.

bugu da kari wannan manhaja tamu tana da dadin amafani da kuma saukin amfani, saboda manhajar alan waka mun gama sauwakata kowa zai iya amfani da ita saboda tana da saukin amfani.

wannan manhaja ta alan waka, tana dauke da shararrarun wakokin ala kamar su: SHAHARA, AISHA, FUJU'A, RABBANA KATSARE, SAKAINAR KASHI, DUBA BAYERO, TADABO GARIN BAIWA, JAMI'A, BUKUKUWU, LULU'U, KASSASABA, RAMA CUTA , SAKARKARI, NIGERIA BIKIN SHEKARA 50, IBU UMMINA, BAKAN DABO, HANGEN DALA, BARA'A KUFAI, DU'A, DAURIN GWARMAI, AUREN DOLE, BULAYI, MAI GIDAN GILASAI, KAMA KARYA, WAKRGANI da dai sauransu.

*Wakokin Aminu Alan Waka
* Wakokin Aminu Alan Waka - 2023
*Wakokin Aminu Alan Waka
*Wakokin Aminu Alan Waka
*Wakokin Aminu Alan Waka
* Album Aminu Alan Waka - 2023
*Wakokin Aminu Alan Waka
*wakokin hausa
* hausa film
*wakokin shata
* wakokin naziru sarkin waka
*wakokin fadar bege
*pemecah hamisu wakokin
*wakokin nura m inuwa
*wakokin umar m shareef
*wakokin sarkin kano
* Album Aminu Ala shahara
* Wakokin Aminu Alan Waka - 2023
*wakokin ado bayero
*Wakokin Aminu Alan Waka
* wakokin ala mp3
wakokin ala audio
*aminu ladan alan waka
*aminu ladan alan waka lu'ulu'u
*aminu ladan alan waka shahara
*aminu ladan alan waka ummina
* video aminu ladan alan waka.

Versi Wakokin Aminu Ala Mp3 - 2024