Complete Shehu Jaha Audio

Complete Shehu Jaha Audio

  • Dernière version
  • Abdulaziz Aliyu Mairiga

À propos de cette application

Sababbin hikayoyin Shehu Jaha masu matukar kayatarwa

Application ne wanda yake da kunshe da sababbin hikayoyin Shehu Jaha masu bayar da dariya, nishadi, da annashuwa ga masu karatu.

Abin bai tsaya anan ba a cikin app din dai an tattaro karin wasu labarai masu masu ban dariya, ban haushi, ban tausayi.

Abu na karshe wanda zai kara burge masu karatu shine an tattaro cikakken tarihin shahararrun masoyan nan da duniya bata taba shaida irinsu ba wadanda suka yi rayuwa sama da shekara dubu da ta gabata wato Laila da Majnun

Capture d'écran de l'application

Complete Shehu Jaha Audio Complete Shehu Jaha Audio Complete Shehu Jaha Audio Complete Shehu Jaha Audio Complete Shehu Jaha Audio

Versions Complete Shehu Jaha Audio