Abokin Hira

Abokin Hira

  • Dernière version
  • Abdulaziz Aliyu Mairiga

Littafi na daya da na biyu na Dr. Mansur Ibrahim Sokoto

À propos de cette application

Cikakken laittafin Abokin Hira wanda Dr. Mansur Ibrahim Sokoto ya wallafa, littafine wanda ya kunshi gajerun labarai da suke cike da fadakarwa, nishadantarwa har ma da wa'azi.
Marubucin yayi kokari kwarai da gaske musamman wurin cire kadan daga darussan da zamu iya koyo daga kowane labari

Versions Abokin Hira