Fassarar Littafin Ahdhari APK 1.0 - Téléchargement gratuit

Télécharger APK

Dernière mise à jour: 16 Oct 2016

Informations sur l'application

Wannan fassarar littafin Ahdhari ne wanda ke bayani kan ibada un Musulunci.

Nom de l'application: Fassarar Littafin Ahdhari

ID d'application: com.sadiksalihu.fassararlittafinahdhari

Note: 4.6 / 561+

Auteur: ABUBAKAR SADIK SALIHU

Taille de l'application: 1.22 MB

Description détaillée

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga halitta fiyayyen Annabi Muhammad (SAW) haka bayan, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi sauki wajen yada sako un cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi un rarraba shi, da Fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki un matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan Aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan mettre à jour un Yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Omra domin dada saukaka shi ga mai Karatu.
Télécharger APK

Capture d'écran de l'application

Similaire