Kalaman Soyayya - Masu dadi

Kalaman Soyayya - Masu dadi APK 1.1.0 - Δωρεάν λήψη

Λήψη APK

Τελευταία ενημέρωση: 25 Αυγ 2024

Πληροφορίες εφαρμογής

Zuciyata buɗe take a tafin hannunki, kina da ikon rubuta Abnda kikaso...

Όνομα εφαρμογής: Kalaman Soyayya - Masu dadi

Αναγνωριστικό εφαρμογής: kalmar.so2

Βαθμολογία: 0.0 / 0+

Συγγραφέας: Abdu Matashi

Μέγεθος εφαρμογής: 21.04 MB

Αναλυτική περιγραφή

1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!

2.
Λοιπόν gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!

3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.

* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
* καλαμάν σογιάγια
* soyayyar zamani
* littafan soyayya
* μαζόγια
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* Rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* soyayya zallah
* sakonnin soyayya

4.
Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuuckiyama mama. ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! Στο kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!


* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* σογιάγια
* κουντίν καλαμάν σογιάγια
* κουντίν μασόγια
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure

Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate και wannan app din.
Λήψη APK

Στιγμιότυπο οθόνης εφαρμογής

Kalaman Soyayya - Masu dadi Kalaman Soyayya - Masu dadi Kalaman Soyayya - Masu dadi Kalaman Soyayya - Masu dadi

Παρόμοια