Samfuran Kalaman Soyayya

Samfuran Kalaman Soyayya APK 7.2.0 - Free Download

Download APK

Last updated: 25 Aug 2024

App Info

Samfuran Kalaman soyayya da dumi duminsu

App name: Samfuran Kalaman Soyayya

Application ID: com.andromo.dev701988.app896459

Rating: 0.0 / 0+

Author: Abrahamjr

App size: 25.42 MB

Detailed Description

Wasu daga cikin kalaman da saurayi zai burge budurwa dasu wanda zasu taimaka matuka wajen burge yan mata da samari a wannan zamani.

Akwai zafafan kalamai da muka shirya cikin wannan manhaja wanda koda mutum bai taba tunkarar budurwa ba zasu taimakeshi matuka wajen yin nasara.

Saboda haka ga wasu daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa:
1. Yadda ake soyayya
2. Yadda ake gane soyayya
3. Soyayyar gaskiya
4. Kalaman masoya
5. Burge budurwa

Wadannan dama suaransu duk suna a ciki, saboda haka kada ku manta ku turawa yan uwa don suma su amfana.
Download APK

App Screenshots

Samfuran Kalaman Soyayya Samfuran Kalaman Soyayya Samfuran Kalaman Soyayya Samfuran Kalaman Soyayya Samfuran Kalaman Soyayya

Similar