Tsara Kalaman Soyayya

Tsara Kalaman Soyayya

  • Latest Version
  • Abdu Matashi

Mu koyi Tsara kalaman Soyayya cikin Sauki, Yadda ake Soyayya

About this app

Alamomin da suke nuna cewa mace tana son namiji

Zata riƙa neman taga cewa tayi maka magana, misali ta hanyar yi maka wasu tambayoyi akan abubuwan data sani.

Zata riƙa yawan yi maka murmushi akan abubuwan da yin murmushi akan su bai da wani muhinmanci.

Zata riƙa yawan taɓa gashin kai a sa'ilin da take yin magana dakai.

Zata riƙa yawan gyaran jikin ta a lokacin da take tare da kai.

Zaka riƙa yawan haɗuwa da ita a gurare mabanbanta.

Zaka fahimci cewa bata ruɗewa idan tana magana a gaban wasu mazajen amma kai kuma tana ruɗewa idan tana yin magana da kai.

Zamu koyi abubuwa kamar haka a cikin wannan littafin
*Tsara Kalaman Soyayya
*Tsantsar Soyayya
*Mu so juna
*Muyi Soyayya
*Mu koyi Soyayya

Versions Tsara Kalaman Soyayya