Maganin Bushewar Gaba

Maganin Bushewar Gaba

  • Latest Version
  • Abrahamjr

Menene Maganin Bushewar Gaban Mace Dana Namiji

About this app

Kamar yadda ku ka sani, shi wannan batu anyi shi ne mafi aka sari don matan aure zalla, domin ba su shawarwari ta kowane bangare na rayuwarsu ta yadda za su samu su inganta rayuwarsu, kamar gyara zamantakewarsu da mazajensu da mu’amalarsu ta bangaren girki, tsafta, gyaran gida da gyaran jiki, irin abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci domin inganta lafiyar jikinmu da samun dauwamammiyar ni’ima da kuzari a jikkunanmu.


To, Uwargida wannan lokaci shafin namu zai dan canja salo duk da wadancan abubuwan gyaran jikin ma ko rabin-rabi ba mu gama kawo su ba, amman za mu dan waiwayi wani bangaren, inyaso wani lokacin kuma sai mu dawo bangaren gyaran fata.

Da yawa mata su na yawan kawo min korafin daukewar ni’ima a jikinsu, wato bushewar gaba, da daukewar sha’awa yayin jima’I, wanda yawancinsu su kan ce da ba haka su ke ba; lokaci guda su ka ji sun kasance a hakan.

* Bushewar Gaba
* Bushewar Gaban Mace
* Bushewar Gaban Na Miji
* yadda ake dawo da ni'imar mace
* Abubuwan da suke dawo da ni'imar mace
* Magungunan dawo da ni'ima wajen gamsar da miji...


Wannan app anyishi ne don ilimantarwa...

Mungode.

Versions Maganin Bushewar Gaba