Karin Magana

Karin Magana

  • Latest Version
  • GangareBoy

collection of more than thousand Hausa proverbs ( karin magana sama da dubu )

About this app

KARIN MAGANAR HAUSA

Karin magana a Hausance zance ne na azanci wanda akasari yake bayar da ma'ana daban da furuncin zance na fatar baka.
Ko wane jinsi na Hausawa na amfani da karin magana a cikin zance na yau da kullum amman an fi samun yawan karin magana a wurin wadan nan jinsi na Hausawa.

(1)Yan Daudu,
(2)Mata,
(3)Maroka,
(4)Mawaka,
(5)Mahauta,
(6}Yan wasan kwaikwayo,
(7)Rubutun Zube,
(8)Tatsuniya

da sauransu

Versions Karin Magana