About this app
Lecture akan aure babbar ibada daga bakin sheikh aminu daurawa cikin bayani mai tsawo.muna rokon Allah ya sakawa malam da alkhairi Allahummah ameen.
kuma dan Allah ayi sharing ga yan uwa musulmai domin isar da sako.
Saurari lecture ta sheikh Aminu daurawa akan aure cikin sauti mai kyau free.