'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar APK 1.1 - Free Download

Download APK

Last updated: 12 Aug 2020

App Info

Saurari wa'azin mai taken 'Ya'yan Shehu daga bakin Malam Dr. Sani Umar R/Lemo

App name: 'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar

Application ID: com.andromo.dev492494.app730305

Rating: 0.0 / 0+

Author: ZaidHBB

App size: 21.00 MB

Detailed Description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna "'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar" na kunshe da wa'azin Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Kano wanda ke magana akan Ya 'Yan Shehu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Allah ya sa a amfana da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Download APK

App Screenshots

Similar