Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offli APK 1.3 - Free Download
Last updated: 21 Jul 2020
App Info
Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar M Adam akan Tambayoyi da amsoshin su.
App name: Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offli
Application ID: com.andromo.dev492494.app658437
Rating: 0.0 / 0+
Author: ZaidHBB
App size: 38.64 MB
Detailed Description
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,Wannan application mai suna "Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline" na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ake masa tambayoyi shi kuma yana bada amsoshin su. Application din OFFLINE ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Application din kashi biyu ne, wannan ne na farkon sai ku duba cikin kundin apps dina don ku sauko da kashi na biyun.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search, a take zaku ga kundin.
Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a/aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.
App Screenshots
Similar
Sheikh Jafar Mahmud Adam
0
Sheikh Jafar Mahmud Adam
0
Sheik Jafar Mahmud Adam
0
Sheikh Jafar Mahmud Adam Salat
0
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
0
Sheikh Jaafar Mahmud Mp3 Quran
0
Sheikh Jafar Mahmud Adam Audio
0
Sheik Jafar Mahmud Adam Tafsir
0
Kitab Tauhid Sheikh Jafar Adam
0
Sheik Jafar Mahmud Adam Tafsir
0
Sheik Jafar Mahmud Adam Mp3
0
Sheikh Jafar Mahmud Adam Audio
0
Qiraa Sheikh Jaafar Mahmud
0
Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar
0
Sheik Jafar Mahmud Adam Karatu
0
Sheikh Yahaya Haifan
0
Sifatu Salati Nabiy
0
Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3
0
Sharh Usul Imane-Sheikh Jafar
0
Sheikh Jafar Arba Una Hadith o
0