Hausa Fashion Styles APK 2.3 - Безплатно изтегляне

Изтегляне APK

Последна актуализация: 12 Юли 2021 г.

Информация за приложението

Donwlosd Домин Samun Кала-Кала Na мода стилове Na Al'adun Hausawa Na Замани

Име на приложението: Hausa Fashion Styles

ID на приложението: com.andromo.dev653890.app674574

Рейтинг: 0.0 / 0+

Автор: AdamsDUT

Размер на приложението: 37.81 MB

Подробно описание

Wannnan заявление mai suna hausa модни стилове на dauke da kala-kala na kaya na sakawa na mata da maza da kuma huluna irin na zamani irin na al'umar hausa. yi downloding на wannan application domin taimaka maka wajen zaban diki iri daban daban da kake bukata na zamani.

Bayan hausa модни стилове idan akayi
търсене adamsdut zakuma a iya samun заявление irin su
abinci hausawa (рецепти за хауса храна)
magana jari ce
илия дан май карфи
ruwan bagaja da dai sauran su

Дан такаицецен тарихин хаусава.

Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso ymamacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shine asalin yarensu. A tarihance kabilar Hausawa na tattare a salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. Farko-farkon shekaru на 1900-те, a sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, a bisa karktania 'bisa karkasya' mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.

Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.
Изтегляне APK

Екранна снимка на приложението

Подобни