Fassarar Hausa
  • 4.3

Fassarar Hausa

  • Latest Version
  • Arewamedia - Apps

Ku Sauke Application Din Fassarar Hausa A Wayanku Domin Samun Komai Cikin Sauki

About this app

Zaku iya Amfani Da Wannan Application din na Fassarar Hausa, domin samun Duk wani Abu Daya Danganci Harshen Hausa Cikin Sauki. Kamar - Fina Finai Fassarar Hausa, Littattafan Hausa A Rubuce, Hausa Novels, ingantattun labarai na hausa Da Fina Finan indian hausa da hausa film sababbi da tsofaffi wanda baza ku samu A ko ina ba, da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa, Dukka cikin sauki, wannan application din ya tattara muku komai a guri daya, wanda Ya danganci harshen hausa na nishadantarwa da ilimantarwa, zaka iya karanta abubuwan da akasa akai sannan zaka iya downloading din abubuwan da suke A kai a wayarka cikin sauki.

Sannan zaku iya amfani da wannan application din wajan siyan data da katin waya a farashi mai matukar sauki.

Abubuwan da suke cikin wannan application sune karamar haka:

Littafan hausa Na soyayya Da na Yaki
Labaran Duniya
fina finan Hausa
musha dariya
wakokin hausa hiphop
hausa songs
wakokin hausa video da audio
musha dariya
fassarar sultan indian hausa
fassarar Arewa24
tarkon kauna
agent ragaf fassarar hausa
sapne suhane
dadin kowa sabon salo
kwana casa'in Arewa24
adam a zango
fina finan hausa
koyarwa da hausa
Arewa Trending News
labaran duniya
Arewa Trending
hotunan hausawa
tattaunawa
fassarar algaita
sabuwar fassara
nishadantarwa da yaren hausa
fadakarwa
da sauran su.

Duk wani abu daya danganci harshen hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan application din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa wanda bazaka samesu ako ina ba, zaka iya samun su ne acikin wannan application na ArewaTrending kadai,
ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, zai iya shiga website din mu na
https://www.arewatrending.com
Domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan application na Arewa Kallo.

Arewa Trending
Labaran duniya;
. Labaran Kasuwanci da tattalin arziki
. Labaran Siyasa
. Labarun Wasanni da Kwallon kafa
. Labaran Shakatawa
. Rahotanni cikin bidiyo da hotuna

Versions Fassarar Hausa