Tatsuniya Hausa APK 10.1 - 免费下载
上次更新时间: 2024年七月31日
应用信息
Ya Kunshi Labaran Tatsuniyo Na Hausa Masu Ilimantarwa Da Nishadantarwa
应用名称: Tatsuniya Hausa
应用程序 ID: tatsuniya.hausazallah
评级: 0.0 / 0+
作者: Abrahamjr
应用大小: 17.66 MB
详细描述
Akwai labarai da dama waɗanda suka fito a cikin tatsuniyoyin Jarumi ko Jaruma, dodo ko dodanniya, Mataimaka da kuma Mayaudara.Misalin Jarumi daya fito a ciki sh ne Babarbare。 Wani jarumin shi ne Matsiyaci,misalin Jaruma shi ne Ta-kitse kazalika Burtuntuna。 Jarumai su ne waɗanda masu karatu za su so ace sunyi nasara a ƙarshen labarin。
Muna sha'awarsu saboda halayensu waɗanda suke masu nagarta。 Dodanni su ne waɗanda akayi galaba kansu ƙarshen labarin。
Misali shi ne tsohuwa a dukkanin labaru biyu na Daskin Dariɗi, wacce taƙi tabada kyauta ga 'Yan mata da suka tozarta ta, sannan ta yi ma Burtuntuna sakamako da kyaututtuka kuma tagaya mata sunan Daskin Dariɗi saboda takyautata mata.
Wani Misalin na Mataimaka shi ne na Tsuntsaye a cikin waɗanda suka yi ma Sarki kashedida yakoma gida daga yaƙin don tsirar da Ta-kitse daga narkewa。
Ubangiji da Kansa ya taimakawa Dan Barebari、sannan Aljannu、Tururuwa、da Sarkin Daji su ma sun taimaka mashi。
Duk da Haka、Mayaudari shi ne wanda yafi muhimmanci a cikin Tatsuniyar。 Wannan nema tsayin da Gizo ya fi fitowa amma su ma sauran suna da muhimmanci ta hanyoyi daban-daban。
Wani abu na musamman gameda Gizo shi ne,ba kasafai yake yaudaraba sai dai yyaudari kansa。
Ga Kadan daga cikin Manyan tsatsuniyo da suke cikinwannan manhaja。
1. 吉佐·达·布杜瓦尔·达诺
2. 马拉姆·迈达拉
3. Daskin Dariɗi na farko。
4. 穆山盖亚
5. 马齐亚奇·达·夸夸塔
6. 吉佐·达·波托拉米
7. Ɗan-Ƙarin-Gwiwa
8.巴鲁鲁
9. 吉佐达马奇吉
10. Tatsuniyar Daskin Dariɗi na biyu
11. 塔吉泽
12. Ɗan Kutungayya na biyu
13. Ɗan Barebari da Matansa
14. Ɗan Kutungayya na farko
应用程序屏幕截图
×
❮
❯
类似
Tatsuniyoyin Hausa
0
Dariya Dole
0
Fagen Nishadi Da Barkwanci
0
All Hausa Novels
0
English hausa dictionary
4.1
AREWA24 ON DEMAND
4.6
Hikaya
0
Dariya
0
BBC News Hausa
4.4
SAUKAKEN FASSARAR AL-KUR'ANI.
0
Tarihin Kasar Hausa
0
Littafin Kalaman Soyayya
0
Hausa Radio - BBC, VOA, DW RFI
0
Wasikar Masoya Hausa Love mesg
0
Hukuncin Mai Wasa Da Sallah
0
Alƙurani Mai Girma Quran Hausa
5
Girma Cikin Hikima
0
Biyayya Ga Mahaifa
0
Aljanar Fatima Hausa Novel
0
Learn Hausa. Speak Hausa. Stud
4.4