Kowace Cuta Da Maganinta Daya

Kowace Cuta Da Maganinta Daya APK 3.1.2 - 免费下载

下载 APK

上次更新时间: 2024年八月15日

应用信息

Manhaja ce dake bayanan magunguna mahangar Musulunci。

应用名称: Kowace Cuta Da Maganinta Daya

应用程序 ID: com.appkowacecutadamagani.android

评级: 0.0 / 0+

作者: ushibawiyyu initiative

应用大小: 10.02 MB

详细描述

Wannan Manhajar ta kunshi bayanai kan cutuka dabam-dabam tun daga hanyar kamuwa da su, da yanayin kwayoyinsu,alamomin gane su da kuma hanyar magance su, bisa koyarwar Al-qur'ani da sunnar Manzon Allah (S) da kuma binciken Masana harkar magunguna da muka tattara。
Daga cikin cutukan da muka yi bayani a Kan su sun hada sihirce-sihirce da ake yi wa juna, alamonin gane su da kuma hanyar magance su。 Matsalolin Ciwon aljani ma ba mu bar shi a baya ba,domin mun yi bayanin mene ne aljani da yadda yake shiga jikin dan-Adam da kuma yadda za a kore shi ya fita a jikin dan-Adam ba tare dayin shirka ko bokanci ba。
下载 APK

应用程序屏幕截图

Kowace Cuta Da Maganinta Daya Kowace Cuta Da Maganinta Daya Kowace Cuta Da Maganinta Daya Kowace Cuta Da Maganinta Daya Kowace Cuta Da Maganinta Daya

类似