Maganin Bushewar Gaba

Maganin Bushewar Gaba APK 6.0.0 - 免费下载

下载 APK

上次更新时间: 2023年八月11日

应用信息

Menene Maganin Bushewar Gaban Mace Dana Namiji

应用名称: Maganin Bushewar Gaba

应用程序 ID: com.andromo.dev701988.app885460

评级: 0.0 / 0+

作者: Abrahamjr

应用大小: 3.53 MB

详细描述

Kamar yadda ku ka sani,shi wannan batu anyi shi ne mafi aka sari don matan aure zalla,domin ba su shawarwari ta kowane bangare na rayuwarsu ta yadda za su samu su inganta rayuwarsu,kamar gyara zamantakewarsu da mazajensu da mu'amalarsu ta bangaren girki ,tsafta,gyaran gida da gyaran jiki,irin abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci domin inganta lafiyar jikinmu da samun dauwamammiyar ni'ima da kuzari a jikkunanmu。


To,Uwargida wannan lokaci shafin namu zai dan canja salo duk da wadancan abubuwan gyaran jikin ma ko rabin-rabi ba mu gama kawo su ba,amman za mu dan waiwayi wani bangaren,inyaso wani lokacin kuma sai mu dawo bangaren gyaran fata。

Da yawa mata su na yawan kawo min korafin daukewar ni'ima a jikinsu,wato bushewar gaba,da daukewar sha'awa yayin jima'I,wanda yawancinsu su kan ce da ba haka su ke ba; lokaci guda su ka ji sun kasance a hakan。

* Bushewar Gaba
*布什瓦尔加班梅斯
* Bushewar Gaban Na Miji
* yadda ake dawo da ni'imar mace
* Abubuwan da suke dawo da ni'imar梅斯
* Magungunan dawo da ni'ima wajen gamsar da miji ...


皖南app anyishi ne don ilimantarwa ...

Mungode。
下载 APK

应用程序屏幕截图

Maganin Bushewar Gaba Maganin Bushewar Gaba Maganin Bushewar Gaba Maganin Bushewar Gaba Maganin Bushewar Gaba Maganin Bushewar Gaba

类似