Hausa Live Radio

Hausa Live Radio APK 2.3 - Free Download

Download APK

Last updated: 17 Aug 2022

App Info

Manhajar sauraron labarai ta Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai

App name: Hausa Live Radio

Application ID: warurelive.radio

Rating: 0.0 / 0+

Author: Warure Technologies

App size: 27.02 MB

Detailed Description

Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyon BBC, DW, RFI, FREEDOM RADIO, REDIYO NAJERIYA KADUNA da sauran su ta hanyar wannan
manhajar saurarar sautin.


Domin karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet namu http://www.alqalam.com.ng


Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da wannan manhajar saurarar sautin.

Za ku iya sauraron shiry-shiryen kai tsaye baya-bayan nan:


- Takaitattun Labarai

- Labarin Wasanni

- Labaran Kasuwanci

- Shirin Safe


- Shirin rana

- Shirin Yamma

- Shirin Rana


Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, wannan manhajar za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da don samar maka abin da ka ke nema,

Za ka bar talla ya dinga bayyana ta manhajar a kan wayarka.

Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar da sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (settings). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum.


The Hausa Live Radio app by Warure Technologies offers the latest programmes and news headlines from international and local radio station. You can listen to the radio programmes using this free app.

- You can also Read the latest news headlines from the Alkalami website www.alqalam.com.ng .

- Listen to your favourite radio programmes free with the audio player.

- You can listen to the most recent editions of:

- Takaitattun Labarai

- Labarin Wasanni

- Labaran Kasuwanci

- Shirin Safe

- Shirin Yamma

- Shirin Rana

If you choose to receive push notifications, a unique identifier relating to your device data will be stored by WTech on behalf of the station to provide you with the service, allow advertising to be served within the app.

Notifications may include alerts, sounds and icon badges. These can be reconfigured in Settings (notifications). Details of data this app collects, including the unique identifier relating to your device is also found under Settings.
Download APK

App Screenshots

Hausa Live Radio Hausa Live Radio Hausa Live Radio Hausa Live Radio Hausa Live Radio

Similar