Wakokin Gambara

Wakokin Gambara APK 1.2 - Tải về miễn phí

Tải về APK

Cập nhật lần cuối: 31 Tháng 7, 2024

Thông tin ứng dụng

Wakokin Hausa Na Gamabra

Tên ứng dụng: Wakokin Gambara

ID ứng dụng: com.wakokin.gambara

Đánh giá: 0.0 / 0+

Tác giả: Abrahamjr

Kích thước ứng dụng: 33.15 MB

Mô tả chi tiết

Ku nishadantu da akokin hausa na gambara Wanda Manyan mawaka Wanda suka hada da Gambo Gambara, Adam A Zango da sauransu.

Akwai wakokin hausa na Gambo Gambara cikin Wannan manhaja Wanda ke bada nishadi matuka.

Gambo Gambara daya ne Mawakin Hausa da muke matukar vậy. Wakokinsa suna da hanyar sanya mutum soayya da Harshen Hausa tare da wakokinsa masu dauke da ma'ana a koda yaushe.

To, a yau mun kawo muku wata waka mai dadi ta Gambo Gambara. Yakan yi waka don nishadantarwa tare da isar da sako ga duniya a can da kuma tabbatar da cewa akwai hazaka da yawa a duk inda dan Adam yake kuma ina tabbatar muku, wakokin suna da saukin alaka da su.

Adam A Zango wakar gambara itama tayi fice Wanda tana daga cikin wakokinsa da akafi sauraro a fadin duniya.
Tải về APK

Ảnh chụp màn hình ứng dụng

Wakokin Gambara Wakokin Gambara Wakokin Gambara Wakokin Gambara Wakokin Gambara

Tương tự