Mu Koyi Turanci: A Saukake

Mu Koyi Turanci: A Saukake APK 3.0.1 - Tải về miễn phí

Tải về APK

Cập nhật lần cuối: 29 Tháng 8, 2023

Thông tin ứng dụng

Hanya mai sauki ta koyon turanci cikin sauki

Tên ứng dụng: Mu Koyi Turanci: A Saukake

ID ứng dụng: com.saifmanstudio.TuranciASaukake

Đánh giá: 0.0 / 0+

Tác giả: Abdulaziz Aliyu Mairiga

Kích thước ứng dụng: 14.76 MB

Mô tả chi tiết

Ứng dụng Wannan wani sabon ne da muka kirkira wanda yake dauke da cikakken bayani mai gamsarwa da sassaukar hanya wadda zaka koyi harshen turanci da kanka.

Một phần ciki mun yi bayanin dukkan của bài phát biểu guda takwas mun yi cikakken bayani akan kowane daya tare da misalai một câu cikin. Hakanan kuma duk kalmomi da jimlolin da muka kawo cikin harshen turanci, muna fassarawa zuwa harshen Hausa.

Mun yi bayani akan dấu chấm câu wato alamomin rubutu, mun kawo sama da kalma dari biyu na abubuwan da muke amfani da su yau da kullum don bunkasa vocalary din mu.

Bamu tsaya anan ba mun kawo salon magana wato thành ngữ sama da 50 tare da karin magana kusan 30 wanda insha Allahu zamu kara fadada app din da wasu abubuwan anan gaba. Don haka duk lokacin da ka samu message din mu cewa mun yi update to ka garzaya kayi update don cigaba da koyon turanci kana kwance daga dakinka.

Haka nan kuma mun sanya ma app din pronouncer wadda zata taimaka wajen furta kowace irin kalmar turanci. Kawai da zaran ka shiga pronouncer sai ka rubuta kalma, câu ko cụm từ da kake bukatar a karanta maka.

kar ku manta ku yi review kuma ku yi rating na aikin mu.
Tải về APK

Ảnh chụp màn hình ứng dụng

Mu Koyi Turanci: A Saukake Mu Koyi Turanci: A Saukake Mu Koyi Turanci: A Saukake Mu Koyi Turanci: A Saukake Mu Koyi Turanci: A Saukake Mu Koyi Turanci: A Saukake Mu Koyi Turanci: A Saukake Mu Koyi Turanci: A Saukake Mu Koyi Turanci: A Saukake Mu Koyi Turanci: A Saukake

Tương tự