Adhkar Hausa APK 1.10 - Tải về miễn phí
Cập nhật lần cuối: 9 Tháng 7, 2024
Thông tin ứng dụng
Ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙur'ani da sunna
Tên ứng dụng: Adhkar Hausa
ID ứng dụng: com.daawafoundation.adhkarhausa
Đánh giá: 0.0 / 0+
Tác giả: Daawa Foundation
Kích thước ứng dụng: 12.39 MB
Mô tả chi tiết
Wannan manhajar na ɗauke da ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙur'ani da sunna, waɗanda aka ciro su daga cikin ingantattun littattafai.Sannan tana ɗauke da mas'aloli da suka shafi zikiri waɗanda malamai suka yi bayani akai. Da wasu abubuwan na daban da suke da alaəa da zikiri.
* Abubuwan da suke ciki
1) Zikirin safiya da maraice
2) Zikirin da ake yi a cikin salla
3) Zikirin giới tính an yi sallama daga salla
4) Falaloli
5) Littafin Hisnul Hồi giáo
6) Trò chơi ma'aloli da zikiri:
- ladubban yin addu'a
- Lokuta da halaye da kuma yanayin da hay còn gọi là fi amsa addu'a a cikin su
- Amfanin ambaton Allah
- Wuraren da Allah Maɗaukaki yafi amsa addu'a
- Mafiya muhimmancin addu'o'in da mutum ya kamata ya roƙa a wajen Allah Maɗaukaki
Da sauran su.
* Muhimman abubuwan da manhajar ta keɓanta da su (đặc điểm)
1) tare da fassara tiếng Ả Rập
2) Audio domin sauraron addu'a, ba tare da an kunna data ba
3) Nemo addu'a cikin sauƙi, ta hanyar rubuta wani sashi na sunan addu'ar
4) Màn hình Kalar mara haske domin kariyar ido
5) Tura addu'a kai tsaye zuwa wata manhajar
Da sauran su.
* In sha Allah zamu ci gaba da bunƙasa Wannan manhajar lokaci bayan lokaci.
* Domin yin tarayya a cikin Wannan aikin don samun lada, ka tura Wannan manhajar zuwa ga sauran ƴan uwa Musulmai
* Bạn có thể sử dụng Gmail ga mai nhưng bạn muốn: contactdwforg@gmail.com
Ảnh chụp màn hình ứng dụng
×
❮
❯
Tương tự
Dua & Azkar
4.9
Dua and Azkar Offline
4.8
Dua & Zikr (Hisnul Muslim)
4.9
Morning & Evening supplication
4.8
Dua & Ruqyah (Hisnul Muslim)
4.9
Hisnul Muslim | Dua & Azkar
0
Athkar of Morning and Evening
4.4
Dhikr & Dua
4.9
Hisnul Muslim | حصن المسلم
4.8
Adhkar App
4.5
Dhikr & Dua - Quran & Sunnah
4.8
Islamic Dua - Daily Muslim Dua
4.8
Everyday Dua & Azkar mp3
4.6
Jamaat Dua & Azkar
0
Daily Supplications
4.9
Hisnul Muslim English
5
Azkar Morning and Evening: Dua
0
Daily Dua
0
BENEFICIAL DUA
0
Daily Dua & Azkar mp3
0