Alƙurani Mai Girma Quran Hausa APK 1.0.7 - Безкоштовне завантаження
Останнє оновлення: 15 Кві 2023 г.
Інформація про програму
Al-ƙur'ani Mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa
Назва програми: Alƙurani Mai Girma Quran Hausa
Ідентифікатор програми: online.smartech.quran.hausa
Рейтинг: 5.0 / 467+
Автор: Quran Audio Library
Розмір програми: 134.18 MB
Детальний опис
Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye.Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki.
***Keɓance-keɓancen Manhajar:***
- Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa
- Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alƙur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai
- Karatun Alƙur'ani Ka more da jaratun Alƙur'ani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali
- Tarjamar Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma Ka fahimci Alƙur'ani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Ma'anoninsa zuwa Yaren Halshen Hausa
- Lissafin Yarurruka Buɗe Manhajar da Yarenka ko kuma Yaren da ka ke sha'awar buɗe Mus'hafin da shi
- Tilawowi Sauraren Tilawar Alƙur'ani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Ma'abota Tilawowi daɗaɗa.
- Tarjama ta Sauti: Sauraron Tarjama ta Sauti na Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma da Yaren (sunan yaren a nan)
- Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Al ƙur'ani mai Girma
- Wa ƙa fi: Raɓa Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don samun sauƙin komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu.
- Matattara: Raɓa kowane adadi na ayoyi zuwa matattara, domin saurin komawa garesu nan gaba.
- Raɓa abubuwan da suka faɗo: Raɓa abubuwan da suka faɗo da tuntuntuni a lokacin Tilawar Alƙur'ani, ko karanta Tarjamar ma'anoninsa.
- Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Ma'anoninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta.
- Tsari na da ban: An zaɓi launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajiyar masu magana da yaren Halshen Hausa
Розроблено та розроблено: https://smartech.online
Знімок екрана програми
×
❮
❯
Схожі
Hausa Quran With Translation
0
Hausa Qur'an - Fassarar Hausa
4
Hausa Quran
0
Hausa Quran AUDIO - Al Kur'ani
0
Quran - Hausa Translation
4.9
Al Kur’ani - Harshen Hausa
0
Muslim Pro: Quran Athan Prayer
4.2
Al Quran (Tafsir & by Word)
4.9
Al QURAN - القرأن الكريم
4.7
Quran Majeed – القران الكريم
4.7
Hausa Quran Audio
4.1
ALKUR'ANI FASSARAR HAUSA
0
karatun nahwu da hausa
0
LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA
4.7
Al Quran with (English, Hausa,
0
Quran Pro: Read, Listen, Learn
4.7
Hausa Arabic Translator
4.5
TajweedMate: Learn Quran
4.8
Quran Huasa
0
Tafsirin Alqur'ani na Hausa
0