Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci APK 7.3.0 - Upakuaji Bila Malipo

Pakua APK

Ilisasishwa mara ya mwisho: 25 Ago 2024

Maelezo ya Programu

Soyayya da shakuwa

Jina la programu: Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Kitambulisho cha Maombi: com.andromo.dev701988.app899554

Ukadiriaji: 0.0 / 0+

Mwandishi: Abrahamjr

Ukubwa wa programu: 23.57 MB

Maelezo ya Kina

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.

Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.

A kullum kana k’ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.

Samun ki a rayuwata ya bani k’warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.

Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.

Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.

Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.
Mungode.
Pakua APK

Picha ya skrini ya Programu

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci Sakon Soyayya Hausa Da Turanci Sakon Soyayya Hausa Da Turanci Sakon Soyayya Hausa Da Turanci Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Sawa