Hausa Televisions

Hausa Televisions APK 10.2.0 - Upakuaji Bila Malipo

Pakua APK

Ilisasishwa mara ya mwisho: 25 Ago 2024

Maelezo ya Programu

Gidajen Televisheni Online Na Hausa Saukake Kuma A Kyauta

Jina la programu: Hausa Televisions

Kitambulisho cha Maombi: com.andromo.dev701988.app830637

Ukadiriaji: 0.0 / 0+

Mwandishi: Abrahamjr

Ukubwa wa programu: 21.69 MB

Maelezo ya Kina

Ku sauke manhajar gidan tv na hausa wanda zaka/ki samu damar shirye shiryen gidajen tv na hausa wanda sunanan online. Da wannan application zaku samu damar kallon fina finan hausa, wakokin hausa, hausa comedy, shirin dadin kowa sabon salo na arewa24, da sauran shirye shirye masu matukar amfani wajen fadakarwa, nishadantarwa, tare da ilimantarwa.

Daga cikin tashoshi da wannan application ya kunsa sun hada da;
1. Awa24 TV
2. 1Arewa TV
3. Sarauniya TV
4. Arewa24 TV
5. TV ya Arewarmu
6. Hausa Arewa TV
7. Ndugu TV Burudani
8. Tv ya Hausatop
9. Tsakar Gida
10. Hali Dubu TV
na sauransu.

Ku kasance da wannan application domin amfanuwa dashi ku samu nishadi, ilimi, tare da amfanuwa da bangarori irin na Addin musulunci.

KANUSHO..
Wannan application anyishi kyauta ne ga kowa abinda ake bukata kawai shine ya kasance kana da data na kuvinjari a wayarka wadda zakayi amfani da ita wajen shiga Youtube channels na wadannan gidajen tv domin ganin shirye shiryen su a saukake.

Kwa swali lolote, uchunguzi, malalamiko unaweza kuwasiliana nasi moja kwa moja, tutakuunganisha haraka iwezekanavyo.
Asante.
Pakua APK

Picha ya skrini ya Programu

Hausa Televisions Hausa Televisions Hausa Televisions Hausa Televisions Hausa Televisions Hausa Televisions Hausa Televisions Hausa Televisions

Sawa