Yayana Mijina - Hausa Novel
  • 4.3

Yayana Mijina - Hausa Novel

  • Последняя версия
  • Abrahamjr

Об этом приложении

Yayana Mijina Новый Na Хауса Kyauta

Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa профессор ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba wannan wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki, insha Аллаху баба, Аллах йай мики альбарка, амин баба, годе да wuri zaku wuce kaduna сабоа haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri, shikenan babaa ,.
Wani daki stair naga ta nufa tabi wani daki, wata mata na xaune da newspaper hannun ta, mama sannu da aiki, yauwa yar ta har kun gamaa magana da Baban naki,? Eh mama, sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk da nasan gidan da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su ba aamma ki daure jara bawace Аллах Ya kaddara miki ,.
Mama meyasa kika ce haka, sarah bari yau zan vaki labarin семья dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba ,.
Шекару асирин да сука.

Версии Yayana Mijina - Hausa Novel