Hausa Live Radio

Hausa Live Radio

  • Versão mais recente
  • Warure Technologies

Kasance da manhajar sauraron gidajen rediyon Hausa kai tsaye duk inda kake 24/7.

Sobre este aplicativo

Manhajar sauraron gidajen rediyo domin masu amfani da dura Hausa a fadin duniya, tana kunshe da gidajen rediyon Hausa da tashoshin Talabijin na Aljazeera da Saudi TV. Za ka iya sauraron ko wace tasha duk inda kake a duniya.

Wasu daga cikin tashoshin:

BBC Hausa
VOA Hauçá
DW Hauçá
RFI Hauçá
Rádio Nigéria Kaduna
Rádio Liberdade
Nasara
Rahma
Arewa
Da sauran su.

Kaima idan kana da burin saka tashar ka, ko kuma kanaso mu budema taka tashar zaka iya tuntubar mu ta whatsapp 2348080020027.

Versões Hausa Live Radio