FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI APK 1.0 - Download grátis

Baixar APK

Última atualização: 17 de Mai de 2017

Informações do aplicativo

Fassara Littafin Kawa: idi, Littafin Tauhidi, WATO Kadaita Allah.

Nome do aplicativo: FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

ID do aplicativo: com.sadiksalihu.fassararlittafinkawaaidi

Classificação: 4.5 / 423+

Autor: ABUBAKAR SADIK SALIHU

Tamanho do aplicativo: 1.25 MB

Descrição detalhada

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga halitta fiyayyen Annabi Muhammad (SAW) haka bayan, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi um addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi sauki wajen yada Sako um cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi um rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki um matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.
Baixar APK

Captura de tela do aplicativo

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

Semelhante