Littafin Hisnul Muslim

Littafin Hisnul Muslim APK 1.2 - Download grátis

Baixar APK

Última atualização: 3 de Fev de 2020

Informações do aplicativo

Littafin Hisnul Muslim, Addi'o'i da suka dace de Sunnar Annabi.

Nome do aplicativo: Littafin Hisnul Muslim

ID do aplicativo: com.andromo.dev829686.app1074630

Classificação: 0.0 / 0+

Autor: Abdu Matashi

Tamanho do aplicativo: 4.71 MB

Descrição detalhada

FALALAR ZIKIRI Allah Madaukakin Sarki e ce:

 Fazkuriniy Azkurkum Washkuruliy Wala Takfuruni. Ku ambace ni zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce mini "[Bakara, aya ta 152].
 Ya'ayyuhallazina Amanuzkurullaha Zikran Kathiran. Ya ku wadanda suka yi imani amba Allah ambato mai yawa ". (Ahzab aya ta 41).
 Wazzakirinallaha Kathiyran Wazzakirati A'addanlahu
 Lahum Magfiratan Wa'ajran Aziyman.

 Da masu ambaton Allah da yawa maza, da masu ambatonsa mata, Allah ya tanadar musu gafara da lada mai girma ". [Ahzab, ano 35]

Wazkurrabbaka Fiy Nafsika Tadarru'an Wakhiyfatan waduwanaljahri Minal kawli Bil'guduwi Wal'asali Walatakun Minalgafiliyna. Kuma ka ambaci Ubangijinka cikin zuciyarka, kana mai kankan do kai do tsoro, ba da daukaka murya ba (saka-tsaki) tsakanin asirtawa, da bayyanawa, da safe da marece, kuma kada ka zamo daga cikin gafalallu ".

[A'araf, ai ta 205]. Kuma Manzon Allah, tsira da aminin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; "Misalin wanda yake ambaton Ubangijinsa da wanda ba ya ambaton Ubangijinsa, kamar misalin rayayye da matacce ne".

 (Duba Sahihul Bukhari tara de Sharhinsa Fat'hul Bari (11/208). Muçulmanos crêem shi shi lafazin; 'Misalin gida da ambaka Allah a cikinsa, da wanda ba ambaton Allah a cikinsa kamar misalin rayayye ne da matacce ". (1/539).)

Kuma ya ce: "Shin ba na ku labarin mafi alherin ayyukanku ba, kuma mafi tsarkinsu em wajen Srkin de yake mallakar, kuma mafi daukakarsu ga darajojinku, kuma mafi alheri gare ku daga ciyar da zinari da azurfa kuma mafi ku hadu de abokan gabanku ku rika dukan wuyayinsu, suna dukan wuyayinku? Você também pode gostar: Você também: Ambaton Allah Madaukaki ".
(Tirmizi (5/459), de Ibn Majah (2/1245). Duba Sahih Ibn Majah (2/316). Da Sahihul Tirmizi (3/139).)
Baixar APK

Captura de tela do aplicativo

Littafin Hisnul Muslim Littafin Hisnul Muslim Littafin Hisnul Muslim Littafin Hisnul Muslim

Semelhante