Yayana Mijina - Hausa Novel
  • 4.3

Yayana Mijina - Hausa Novel

  • Versão mais recente
  • Abrahamjr

Sobre este aplicativo

Yayana Mijina Novel Na Hausa Kyauta

Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abade da kika ga dama bane, um kawai dan muna assim ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan um san kisa um rank kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutana banza danda biyewa professora ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma babá wannan wanne irin mijin proibição taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa um ranki mujinki yayanki, komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko caminho mujin ki dai kawai ki Kare mudando de cor cin ki, insha Allahu baba, Alá yai miki albarka, ameen baba, gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da água e do sami tashi da wuri, shikenan babaa ,.
Wani daki escada naga ta nufa tabi wani daki, wata mata na xaune da jornal um hannun ta, mamãe sannu da aiki, yauwa yar ta har kun gamaa magana da Baban naki,? Eh mamãe, sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk da nasan gidan dazaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki ,.
Mamãe meyasa kika ce haka, sarah bari yau zan vaki labarim família dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba ,.
Shekaru asirin da suka wuce.

Captura de tela do aplicativo

Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel

Versões Yayana Mijina - Hausa Novel