Kula Da Miji

Kula Da Miji APK 6.2.0 - Darmowe pobieranie

Pobierz APK

Ostatnia aktualizacja: 24 Sie 2024

Informacje o aplikacji

Yadda Zan Kula Da Miji Na

Nazwa aplikacji: Kula Da Miji

Identyfikator aplikacji: com.andromo.dev701988.app885475

Ocena: 0.0 / 0+

Autor: Abrahamjr

Rozmiar aplikacji: 21.70 MB

Szczegółowy opis

Don mata kawai, ban yarda wani namiji ya karanta ba, ehe!

Amarya / Uwar gida ki sani, lallai biyayya ga mijinki shine obfitość yafi dacewa dake matukar ba umarni yayi miki da sa6awa Allah ba. Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci.


Amma w ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa.
- Ki bashi abinci a baki
- Ki bashi ruwa ya sha
- Idan ya dawo daga office/kasuwa ki tarbeshi, ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi
- Ki kai masa ruwan wanka
- Ki kuma cuda masa bayansa
- Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai
- Ki kwantar masa da hankali
- Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki
- Ki kasance mai damuwa dashi koda yaushe
- Ki guji duk wani abunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi
- Ki girmama dukkan 'yan uwansa da abokansa
- Ki martaba dukkan bukatunsa na yau da kullum da hakane xaki xama 'yar lele gurin mijinki, xai kula da dukkan bukatunki sannan kuma xai ringa faranta miki kamar yadda kema kike faranta mishi ko fiye. Xai yi wuya ya kawo miki kishiya.

Domin samu cikakken bayani sauke wannan aplikacja sannan kayi oceń nasa
Mungode.
„Yar uwa da xaki gane, wadannan sune hanyoyi dake bawa mace damar mallakar mijinta basai taje gurin boka ba.
Allah yasa mu dace, ameen!!
Pobierz APK

Zrzut ekranu aplikacji

Kula Da Miji Kula Da Miji Kula Da Miji Kula Da Miji Kula Da Miji Kula Da Miji

Podobne