ahmed suleiman offline -2 of 2

ahmed suleiman offline -2 of 2 APK 3.1 - Gratis download

Downloaden APK

Laatst bijgewerkt: 17 Jan 2024

App-info

Sheikh Ahmed Sulaiman Offline deel 2 van 2. Ahmad Sulaiman Qira'a Mp3 Offline

App-naam: ahmed suleiman offline -2 of 2

Applicatie-ID: com.andromo.dev391844.app617514

Beoordeling: 4.5 / 768+

Auteur: KareemTKB

App-grootte: 85.73 MB

Gedetailleerde beschrijving

Salam,

Karatun sjeik Ahmed Suleiman volledige Koran offline deel 2 van 2. Wannan itace manhajja ta Biyu Kuma ta karshe. Ciki za'a samu karatun Ahmed sulaiman offline daga soerahs ta 19 Zuwa soerahs 114 ta da kuma addua.

Alamma ahmed Suleiman kano ya kasance Yana daga cikin malamai Wanda sukayi Suna een fanin karatun kurani mai Girma, Sjeik Ahmad Ibrahim ya Samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (SWA) Yayi masa, jin karatun sa ba Tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa een Kusan duk wata kasa ta musulmi cikin Duniya.

Ya samu lambobi na yabo een gida da Kuma wajen Nigeria een sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa een kasashe dabban dabban.
Dan asalin Kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma Yayi karatun sa een kano baki daya.
Hakika Wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama Kuma Nigeria baki Daya een sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa een fadin Duniya.
Muna Aduar Allah ya taimaki Malam ya kareshi ya Kuma kara masa Ilimi.

Idan Kunji Dadin Wannan manhajja ta ahmed Suleiman volledige Koran offline, kada ku manta ku yadata zuwaga sauran 'yanuwa musulmi.

Idan akwai Wata matsala ko tsokaci Kan Wannan manhajja naar Aiko da Sako na kai tsaye da hanyar yin amfani da e-din dake kasan Wannan Bayani.

Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

-------------------------------------------------- ----------------------------------

Salam,

Dit is het tweede en laatste deel van Sjeik Ahmad Sulaiman recitaties dat offline werkt. In deze versie vind je soera 19 te vinden om Surah 114 plus dua.

We kunnen er niet toe brengen alle van de recitaties in één app te wijten aan apk limiet toegestaan ​​door Play Store. Daarom hebben we brachten twee delen.

Moet er een probleem of suggestie, aarzel dan niet om uw feedback te sturen met behulp van de ontwikkelaar e-mail verstrekt. Team KareemTKB zullen lezen en te beantwoorden zo snel mogelijk in shaa Allah.

Hartelijk dank voor het controleren van deze app uit.

Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
Downloaden APK

App-screenshot

ahmed suleiman offline -2 of 2 ahmed suleiman offline -2 of 2 ahmed suleiman offline -2 of 2 ahmed suleiman offline -2 of 2 ahmed suleiman offline -2 of 2 ahmed suleiman offline -2 of 2

Vergelijkbaar