Hausa Live Radio

Hausa Live Radio

  • 최신 버전
  • Warure Technologies

이 앱 정보

Kasance da manhajar sauraron gidajen rediyon Hausa kai tsaye duk inda kake 24/7.

Manhajar sauraron gidajen rediyo domin masu amfani da Roughen Hausa a fadin duniya, tana kunshe da gidajen rediyon Hausa da tashoshin Talabijin na Aljazeera da Saudi TV. Za ka iya sauraron ko wace tasha duk inda kake a duniya.

Wasu daga cikin tashoshin:

BBC 하우사
VOA 하우사
DW 하우사
RFI 하우사
라디오 나이지리아 카두나
자유 라디오
나사라
라마
아레와
다 사우란 수.

Kaima Idan kana da burin saka tashar ka, ko kuma kanaso mu budema taka tashar zaka iya tuntubar mu ta whatsapp 2348080020027.

앱 스크린샷

Hausa Live Radio Hausa Live Radio Hausa Live Radio Hausa Live Radio Hausa Live Radio

버전 Hausa Live Radio