Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline APK 1.0.0 - 무료 다운로드

다운로드 APK

마지막 업데이트: 2024년 1월 18일

앱 정보

Tafsirin Al-Kur'ani Mai Girma na Sheikh 자아 파르 마흐무드 아담-Juz Amma

앱 이름: Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

애플리케이션 ID: com.kareemtkb.Jafarcompletetafsiroffline

평점: 4.7 / 1.08 천+

저자: KareemTKB

앱 크기: 87.09 MB

자세한 설명

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikin Wantan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.

Karan sauti mai kyau. Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud를 완료하세요. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.

문 루부타 람보빈 아요인 코와네 타프시리 도민 사우킨 두바와.

Domin sauke sheikh ja'afar mahmud adam 완전한 tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar 데이터 sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo

타리힌 라유와르 셰이크 자파르 마흐무드 아담 카노:

Shaikh Ja'afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekarata 1962(ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).

Sheikh Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al ' Adun Rude Misra, 이집트 문화 센터), sannan kuma ya shiga makarantar Manya da ba suyi boko ba 타 마살라치 성인 저녁 수업. Jafar 완료 tafsir 오프라인

Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar 완전한 꾸란 tafsir 오프라인

A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami'ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh jafar 완전한 tafseer 오프라인

Sannan Sheikh Ja'afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami'ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, 수단. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), a Jami'ar Usman dan Fodiyo dake Sokoto. 셰이크 자파르의 타프시르

Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai Girma. 셰이크 자파르 타프시르 오프라인

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a roughen Hausa a karkashinwanan cibiya(Sheikh Ja'afar 이슬람 문서 센터). 셰이크 자파르 타프시르 2006
다운로드 APK

앱 스크린샷

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

비슷함