Kowace Cuta Da Maganinta Daya

Kowace Cuta Da Maganinta Daya APK 3.1.2 - 무료 다운로드

다운로드 APK

마지막 업데이트: 2024년 8월 15일

앱 정보

Manhaja ce dake bayanan magunguna a mahangar Musulunci.

앱 이름: Kowace Cuta Da Maganinta Daya

애플리케이션 ID: com.appkowacecutadamagani.android

평점: 0.0 / 0+

저자: ushibawiyyu initiative

앱 크기: 10.02 MB

자세한 설명

Wannan Manhajar ta kunshi bayanai kan cutuka dabam-dabam tun daga hanyar kamuwa da su, da yanayin kwayoyinsu,alamomin gane su da kuma hanyar magance su, bisa koyarwar Al-qur'ani da sunnar Manzon Allah (S) da kuma binciken Masana harkar magunguna da muka tattara.
Daga cikin cutukan da muka yi bayani a Kan su sun hada sihirce-sihirce da ake yi wa juna, alamonin gane su da kuma hanyar magance su. Matsalolin Ciwon aljani ma ba mu bar shi a baya ba, domin mun yi bayanin mene ne aljani da yadda yake shiga jikin dan-Adam da kuma yadda za a kore shi ya fita jikin dan-Adam ba tare dayin shirka ko bokanci ba.
다운로드 APK

앱 스크린샷

Kowace Cuta Da Maganinta Daya Kowace Cuta Da Maganinta Daya Kowace Cuta Da Maganinta Daya Kowace Cuta Da Maganinta Daya Kowace Cuta Da Maganinta Daya

비슷함