Yayana Mijina - Hausa Novel

Yayana Mijina - Hausa Novel APK 7.0.0 - 무료 다운로드

다운로드 APK

마지막 업데이트: 2023년 8월 13일

앱 정보

Yayana Mijina 소설 나 하우사어 Kyauta

앱 이름: Yayana Mijina - Hausa Novel

애플리케이션 ID: com.andromo.dev701988.app758309

평점: 4.3 / 89+

저자: Abrahamjr

앱 크기: 21.67 MB

자세한 설명

Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa 교수 ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba wannan wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki, insha Allahu baba, Allah yai miki albarka, ameen baba, gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri, shikenan babaa.
와니 다키 계단 나가 타 누파 타비 와니 다키, 와타 마타 나 사우네 다 신문 아 한눈 타, 마마 산누 다 아이키, 야우와 야르 타 하 쿤 가마 마가나 다 바반 나키,?에 마마, 사라 이나산 키비 마가나르 마하이핀 키 덕 다 나산 기단 da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki.
Mama meyasa kika ce haka, sarah bari yau zan vaki labarin family dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba.
Shekaru asirin da suka wuce.
다운로드 APK

앱 스크린샷

Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel Yayana Mijina - Hausa Novel

비슷함