Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

Kowace Cuta Da Maganinta Na 2

  • 最新バージョン
  • ushibawiyyu initiative

Ci gaban littafinmu na daya wanda ke bayanin magunguna a Mahangar Musulunci.

このアプリについて

Wannan Manhajar mai suna Kowace Cuta Da Maganinta mun yi bayani dalla-dalla dangane da cututtuka daban-daban da kuma Maganinsu a ta hanyar karanta ayoyin Al-Qur'ani Mai Girma da amfani da bishiyiyoyi da tsirrai masu amfani.

A cikin wannaman Manhajar za ka samu bayanai masu fa'idantarwa dangane da magungunan gargajiya da kuma yadda ake amfani da wasu daga cikin ayoyin Al-Qur'ani wajen lalata Sihiri da korar aljani daga gida ko jikin dan Adam a cikin sauƙi a samu lafiya.

Wannan application munyi ta ne domin amfanin miliyoyin al'umma a faɗi duniya domin za ta ba da ƙarin haske akan magungunan gargajiya da kuma na Musulunci.

免責事項: Ba mu lamunce ayi amfani da magungunan da muka yi bayani ba ta hanyar da bata dace ba, kuma ba zamu ɗauki alhaki ba. Ana iya tuntubar ƙwararrun kafin amfani da kowane irin maganin gargajiya da na Musulunci.

バージョン Kowace Cuta Da Maganinta Na 2