Tatsuniyoyin Hausa APK 7.1.0 - Unduhan Gratis
Terakhir diperbarui: 29 de Agu de 2024
Info Aplikasi
Littafin Tatsuniyoyi na Hausa
Nama aplikasi: Tatsuniyoyin Hausa
ID Aplikasi: net.andromo.dev701988.app895582
Peringkat: 0.0 / 0+
Penulis: Abrahamjr
Ukuran aplikasi: 22.19 MB
Deskripsi Terperinci
Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare.Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,
1.Dandali
2.Dakin wata tsohuwa
3.Daki ko zauren dattijo
4.Dakin kwanan samari
Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki, da sauran su. Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.
misalin tatsuniya
* Tatsuniyar gizo da koki
* Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.
sauke wannan app zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.
Dan Allah kada ku manta kuyi menilai aplikasi na wannan.
Mungode !!
Cuplikan Layar Aplikasi
×
❮
❯
Serupa
Apple Music
3.7
WPS Office-PDF,Word,Sheet,PPT
4.6
Township
4.8
Xbox
4.5
Messenger Kids – The Messaging
4
Snapchat
4.1
Google Chat
4.5
YouTube
4.1
Netflix
4.2
LINE: Calls & Messages
3.8
4.5
Amazon Alexa
4.3
Avatar World ®
4.7
Toon Blast
4.6
TikTok
4.2
Messenger
4
3
Amazon Prime Video
3.9
DoorDash - Dasher
4.3
MyFitnessPal: Calorie Counter
4.3